Acikin shirin Baba Suda na jiya kunji cewa Wasu ‘yan matan karkara hudu sunyi shahada a ruwa. ‘Yan hisbah sun fatattaki wasu tukaru da suke taruwa...
Dominbjin cikakken labarin saurari shirin Baba suda na yau Laraba 08-05-2019. A tashae DALA FM da karfe 10:30 na dare.
Bayan sun sha inuwar mangwaro su 10: domin jin cikakken rahoton saurari shorin Baba suda na yau Laraba 8-5-2019. Da karfe 10:30 na dare a tashar...
Acikin shirin kunji cewa ‘yan sanda sun gurfanar da Musa Uba Danbayye a gaban kotu bisa zargin harbe wani matashi har lahira. Babbar kotun jiha...
Acikin shirin kunji cewa hukumar Hisba ta jihar Kano ta fara kamen gandaye. An cafke wani direban adai-daita sahu da yake kiran matar aure a waya....
Acikin shirin kunji cewa an kama wani dake sojar kwana da kayan ‘yan sanda. An kama wasu da suka haura wani gida a Dorayi sukakwashe kudi...
Saurari shirin Baba Suda na yau Litinin 06 05 2019. A tashar DALA FM 88.5 da karfe 10:30 na dare
Domin jin cikakken rahoton saurari shirin Baba suda na yau Litinin 06-05-2019. A tashar DALA FM 88.5
Domin jin cikakken rahoton saurari shirin Baba suda na yau Juma’a da karfe 10:30 na dare a tashar Dala fm 88.5.
An gano wata wayar hannu da aka sace a nan Kano a birnin tarayya Abuja. Wani mutum ya samu gurbi a gidan yari sakamakon tsayawa wani...