Acikin shirin Baba Sudan a jiya kunji cewa an bukaci sabbin sarakunan Kano da su ajiye rawaninsu. An tsinci wani almajiri da mari a kafarsa bayan...
Acikin shirin Baba Sudan a ranar jumu’a kunji cewa aljanu sun bude kamfanin sukari a Legas inji wata mata da ake bi bashi. An kama wani...
Domin jin cikakken rahoton saurari shirin Baba suda na yau Juma’a 17-05-2019. A tashar Dala FM 88.5 da karfe 10:30 na dare.
Acikin shirin na jiya mun kawo muku rahoto na musamman akan al’adar tashe. Mun kawo muku labarin wani Gwauro da kotu ke tuhumarsa da yunkurin...
Acikin shirin kunji cewa rundunar ‘yan sanda ta jihar Kano tayi martani kan korafin mazauna garin Kakurma na samun harsasai a yayin da ‘yan sanda ke...
Domin jin cikakken labarin, saurari shirin Baba suda na yau Laraba 15-05-2019. A tashar DALA FM 88.5 da karfe 10:30 na dare.
Acikin shirin Baba Suda na jiya kunji cewa wani matashi a Kano ya yanka wata ma’aikaciyar asibiti a wuya bayan da taki amincewa yayi mata fyade....
Domin jin cikakken rahoton saurari shirin Baba suda na yau Litinin 13-05-2019. A tashar DALA FM 88.5 da karfe 10:30 na dare.
Domin jin cikakken rahoton saurari shirin Baba suda na yau Juma’a 10-05-2019. A tashar DALA FM 88.5 da karfe 10:30 na dare
Domin jin yadda ta wakana, saurari shirin Baba suda na yau juma’a 10-05-2019. A tashar DALA FM da karfe 10:30 na dare.