Kungiyar Everton ta naɗa tsohon ɗan wasan Ingila kuma tsohon ɗan wasan tsakiya na Chelsea, Frank Lampard a matsayin sabon mai horar da ita. Lampard, mai...
Dan wasan gefen kasar Colombia, Luis Diaz ya rattaba kwantiragi a kungiyar kwallon kafa ta Liverpool na tsawon shekaru biyar. Luis Diaz ya koma Liverpool a...
Iran ta kasance kasa ta farko da ta fara kai bantenta zuwa zuwa gasar cin kofin duniya na shekarar 2022 da za a gudanar a kasar...
‘Yan sandan Biritaniya sun ce, sun fara gudanar da wani bincike a kan matakan kariya na COVID-19 da Firayiminista, Boris Johnson ya karya a Downing Street,...
Tawagar ‘yan wasan Najeriya na Super Eagles sun dawo gida Najeriya, bayan cire su daga daga gasar cin kofin nahiyar Afirka (AFCON) da ke gudana a...
Shugaban kasa Muhammadu Buhari, ya karfafawa tawagar ‘yan wasan Super Eagles, kwarin gwiwa tare da ganin sun kawo kofin AFCON na 2021 zuwa Najeriya. Shugaba Buhari,...
Kasar Comoros ta koka kan raunin da mai tsaron ragar ta da kuma a yayin da Tunusia ma dai wasu ‘yan wasan ta suka kamu da...
Hukumar ƙwallon ƙafa ta duniya FIFA ta sanar da waɗanda za su je zagayen ƙarshe na neman shiga gasar cin ƙwallon ƙafa ta duniya Sanarwar da...
Equatorial Guinea ta kai wasan zagaye na 16 na karshe a gasar cin kofin Afrika, bayan ta doke Saliyo da ci 1-0 sakamakon da ya fitar...
Mai rike da kambun gasar cin kofin nahiyar Afrika, Algeria ta fice daga gasar, bayan da Ivory Coast ta caskarata da 3-1 a birnin Douala. Franke...