Ɗan Darman ɗin Ringim, Alhaji Hafizu Usman Mahmud, ya gargaɗi iyaye da su ƙara kulawa da karatun ƴaƴan su, domin rayuwar su ta zama abar koyi...
Daraktan makarantar Islamiyya ta Ma’ahad Abulfatahi a yankin Sani Mainagge dake karamar hukumar Gwale, Nasiru Ghali Mustapha, ya ja hankalin iyaye da su rinka sauke nauyin...
Tsofaffin daliban makarantar Sakandiren karamar hukumar Bunkure, sun koka kan yadda su ke fama da matsalar rashin kujerun zama da kayan koyo da koyarwa a makarantar...
Limamin masallacin juma’a na Alaramma Abubakar Ɗan Tsakuwa Mallam Abdulkareem Aliyu ya ce, kai ziyara ga gidajen ‘yan uwa a ranar Sallar Idi abu ne mai...
Limamin masallacin juma’a na Usman Bin Affan dake unguwar Gadon Ƙaya, Dakta Abdallah Usman Umar, ya shawarci gwamnatin Kano da ta ƙara duƙufa wajen samarwa da...
Matar gwamnan jihar Kano, Farfesa Hafsat Abdullahi Umar Ganduje ta nemi Malaman makarantu cewa su kara jajircewa wajen yin aiki a kan irin dabarun koyo da...
Gwamnatin jihar Kano ta ce sakamakon ilimi kyauta kuma dole a makarantun Firamare a jihar, yawan dalibai ya karu zuwa miliyan uku da dubu dari takwas,...
Dan majalisa mai wakiltar ƙananan hukumomin Kunci da Tsanyawa, Garba Ya’u Gwarmai, ya nemi gwamnatin jihar Kano da ta gina makarantar Kwalejin kiwon lafiya a yankunan...
Makarantu a jihar kano sun fuskanci karancin dalibai da malamai, sakamakon yajin aikin direbobin Adaidaita Sahu suka shiga. A zagayen da gidan rediyon Dala ya gudanar...
Hukumar kula da makarantun sakandire ta jihar Kano ta ce yajin aikin da aka shiga ya shafi daliban ta na jeka ka dawo duk da cewa...