Gwamnatin jihar Kano ta ce, za ta hukunta dukkanin makarantun da suka saba matakan kariya daga cutar Corona yayin gudanar da rubuta jarrabawar kammala sakandire ta...
Gwamnatin jihar Kano ta ce ta bada umarnin a karawa daliban jihar Kano alawus da ta ke biyan su, kasancewar wanda a ke basu a yanzu...
Kwalejin kimiyya da fasaha da ke jihar Kogi ta kori dalibai 25 da a ka kama da satar jarrabawa. Jami’ar hulda da jama’a da ke kwalejin,...
Gwamnatin jihar Kaduna ta amince da ranar Lahadi 16 da kuma Litinin 17 ga watan Agusta a matsayin ranakun dawowa makarantar daliban sakandire aji na uku...
Gwamnatin jihar Zamfara ta ce kimanin yara miliyan daya ne ba sa zuwa makaranta a fadin jihar. shugaban hukumar ilimin bai daya ta jihar Zamfara, Alhaji...
Babbar kotun shari’ar muslinci mai zamanta a filin Hockey dake unguwar Hausawa a jihar Kano, karkashin jagorancin mai shari’a Aliyu Muhammad Kani, ta sanya ranar 28...
Shugaban hukumar kula da manyan makarantun sakandiren jihar Kano, Dr. Bello Shehu, ya ce hukumar ta kammala shiri tsaf domin komawa makarantu a ranar Litinin mai...
Gwamnatin jihar Kano ta bukaci shugabannin makarantu masu zaman kan su da su saukakawa iyaye wajen biyan kudin makaranta duba da yanayin da a ke ciki...
Jami’ar Bayero dake jihar Kano ta gudanar da zaben tantance gwani na ‘yan takara masu neman jagorancin shugabantar Jami’ar wato Vice Chancellor na tsawon shekaru biyar...
Gwmanatin Jihar Katsina ta ce, ‘yan ajin karshe na makarantun sakandiren Jihar za su koma makarantu a ranar Goma ga watan da muke ciki, domin fara...