Shugaban ƙungiyar masu sarrafa duwatsu a jihar Kano, Malam Sabo Abdullahi, ya ja hankalin matasa da su kama sana’ar dogaro da kai, maimakon jiran aikin gwamnati....
Shugaban Gandun Daji na jihar Kano, Abdulwahab Fa’iz Sa’id, ya roki gwamnatin Kano da ta samar musu da isassun kudi da kuma makamai domin kare kan...
Majalisar dinkin duniya ta ware ranar Litinin 22 ga watan Maris, 2021, ranar ruwa ta duniya wanda a daidai lokacin ne kuma wasu unguwanni a jihar...
Wasu mata 14 da wani karamin yaro da aka yi garkuwa da su a yankin karamar hukumar Kumbotso, sun kwashe kwanaki tara a hannun masu garkuwa...
Kotun majistret mai lamba 30, karkashin mai shari’a Hanif Sunusi Ciroma, ta bada umarnin kai wani matashi gidan gyaran hali saboda zargin kisan kai. Matashin mai...
Limamin masallacin Juma’a na Ibrahim Ahmad Matawalle unguwar Chiranci layin tsamiya a karamar hukumar Kumbotso Malam Haruna Yakub ya ce, duk alamomin tashin duniya da manzon...
Limamin masallacin Juma’a na Abdullahi Ibn Mas’ud, da ke unguwar Kabuga ‘Yan Azara, malam Abubakar Shu’aibu Abubakar Dorayi ya ce, al’umma su rinka raya watan Sha’aban...
Kungiyar masu sayar da kayan sinadaran hada lemo da burodi ta jihar Kano wato (KAFABA), ta ce mtatsalolin da ake fuskanta a yanzu na samun mace-mace...
A na zargin wani matashi ya jikkata wani tsoho da Kokara a unguwar Sheka wanda ya yi sanadiyar mutuwar sa bayan an kai shi asibiti. Wasu...
Mutane sama da hamsin a garin Gwangwan dake karamar hukumar Rano, su ka kamu da wata cuta da ake zargin shan sinadarin hada lemo ne sanadiyar...