Babbar kotun Shari’ar Musulinci da ke Kofar Kudu karkashin mai shari’a Ibrahim Sarki Yola ta sasanta wani rikici tsakanin wani matashi mai sana’ar fawa da laifin...
Kotun shari’ar musulunci da ke Kofar Kudu karkashin mai shari’a Ibrahim Sarki Yola, an gurfanar da wasu matasa biyu da ake zargin su da satar baburan...
Hukumar kula da ingancin magunguna ta kasa reshen jihar Kano NAFDAC ta ce, za ta ci gaba kama masu yin abubuwa marasa kyau a cikin jihar...
Al’ummar unguwar ‘Yar Akwa da ke karamar hukumar Tarauni na zargin wani matashi da tayar da hankalin su wajen yunkurin Illata wani mutum. Al’ummar yankin na...
Sarkin tsaftar Kano Alhaji Ahmad Gwarzo ya bukaci al’umma da su rinka kokarin tsaftace kayan lambu yadda ya kamata da sinadarin kashe cuta kafin su ci....
Hukumar yaki da sha da fataucin miyagun kwayoyi ta kasa reshen jihar Kano ta ce, gwamnati ta na mantawa da su wajen baiwa hukumar su kayan...
Wani mai sana’ar sayar da Bulo a jihar Kano Malam Babangida Ahmad ya ce, sun samu nasarar samarwa da matasa fiye da tamanin aikin yi a...
Babban limamin masallacin juma’a na masjidul Kuba dake unguwar Tukuntawa a karamar hukumar birni a jihar Kano Malam Ibrahim Abubakar Tofa ya ce, Mutum ya waiwayi...
Limamin masallacin Juma’a na hukumar dake kula da harkokin Shari’a wato Shari’ah Commission, Dr Yushe’u Abdullahi Bichi, ya ce dan uwa ya taimaki dan uwan shi...
Hukumar Hisba ta kai simame wasu wurare daban-daban da mata ke haduwa suna shan Shisha a jihar Kano, inda ta yi nasarar kamo matan da take...