Limamin masallacin juma’a na Ammar Bin Yasir da ke unguwar Gwazaye Gangan ruwa, Malam Zubair Almuhammdy, ya ce, yana daga cikin baiwar Allah Ya yiwa Annabi,...
Limamin masallacin juma’a na Masjidul Kuba da ke unguwar Tukuntawa, malam Ibrahim Abubakar Tofa, ya ce, al’umma su guji aikata zalunci, domin yana daga cikin abinda...
Limamin masallacin juma’a na barikin sojojin kasa na Bokavu, Major Sabi’u Muhammad Yusuf, ya ce, akwai bukatar al’umma su gyara kura-kuransu ta hanyar yiwa kansu hisabi,...
Babban limamin masallacin juma’a na Malam Adamu Babarbari, sabuwar Madina Bachirawa, ya ce, akwai darussa masu yawa a cikin Hijirar manzon Allah (S.A.W) daga Makka zuwa...
Cibiyar fasahar sadarwar zamani ta CITAD, ta ce, Da kafar sadarwar zamani za ka iya bunkasa kasuwancin ka, musamman ma matan aure da ke sana’o’i a...
Al’ummar garin Dausayi da ke karamar hukumar Ungogo, a jihar Kano, sun koka dangane da yadda suke fama da matsalar hanya da kuma gada. Dagacin Dausayi,...
A ranar 18 ga watan Yulin shekarar 2022, gwamnatin jihar Kano, ta sanar da dokar hana tuka baburin Adaidaita Sahu, a fadin jihar, tun daga karfe...
Babbar kotun jaha mai lamba 5 karkashin jagorancin justuce Usman Na,Abba ta fara karanta hukunci a kunshin tuhumar da ake yiwa Abdulmalik Tanko da Fatima musa...
Al’ummar yankin Mariri dake karamar hukumar Kumbotso, sun koka dangane da yadda masu ababen hawa ke gudun wuce kima a kan titunansu, wanda hakan ke janyo...
Ana zargin wani tsohon ma’aikacin sa kai da amfani da Kaki, wajen kama wani matashi da kuma cin zarafinsa tare da karbar kudade. Bayan tsohon ma’aikacin...