Ɗaya daga cikin lauyoyin da su ka tsayawa gwamnatin jihar Kano, a shari’ar Abduljabbar Nasir Kabara, Barista Umar Usman Danbaito, ya ce, kotu za ta iya...
Babban Jojin Kano, Nura Sagir Umar ya shawarci ƴan ƙungiyoyin kare haƙƙin ɗan Adam da ke faɗin jihar nan dama ƙasa baki ɗaya, da su ƙara...
Gwamayyar kungiyoyin matasan yankin unguwar Sharada a karamar hukumar birnin Kano, sun roki gwamnatin Kano da ta bari a kawowa yankin su ayyukan ci gaba. Mai...
Rundunar ƴan sandan jihar Kano ta kara samun ƙorafi daga wata budurwa a kan matashin da rundunar ta kama a baya, wanda ya ke yi wa...
Babbar Kotun jihar Kano mai lamba 6 da ke zamanta a Sakatariyar Audu Baƙo ƙarƙashin mai Shari’a, Usman Na Abba, ta ƙara sauraron shaidar masu ƙara...
Hukumar Hisba ta jihar Kano, ta yi nasarar kama Giya a cikin jerin kwalayen Taliya da Madara, da a ka zubo su a cikin motoci, domin...
An ci gaba da shari’ar da gwamnatin Kano ta gurfanar da wani matashi mai suna, Ibrahim Ahmad Khalil, gaban babbar kotun jiha mai lamba 6, ƙarƙashin...
Gidauniyar tallafawa ‘ya’yan masu bukata ta musamman a harkokin ilimi da ke jihar Kano, Kanawa Educational Foundation for the Disable, sun bukaci masu yin bara a...
Hukumar kiyaye haɗura ta ƙasa reshen jihar Kano, ta ja hankalin masu ababen hawa da su rage gudun ganganci da kuma gujewa bai wa ƙananan yara...
Wani lauya mai zaman kansa a jihar Kano, Barista Bashir Balarabe Adam Ɗandago, ya ce, su na ƙoƙarin fahimtar da masu ƙara a kotuna, muhimmacin bitar...