Ƙungiyar da ke rajin taimaka wa ci gaban karatun marayu da marasa karfi na karamar hukumar Birni, Kano Municipal Educational Spot Forum, ta nuna takaicin ta...
Rundunar ‘yan sandan jihar Kano ta buƙaci al’ummar jihar Kano da su ci gaba da gudanar da addu’o’i na musamman, kan harkokin tsaro duba da nasarar...
Hukumar kashe gobara ta jihar Kano, ta tabbatar da ciro wata Mage a cikin wata tsohuwar rijiya a unguwar Badawa.Jami’in hulɗa da jama’a na hukumar, SFS...
Limamin masallacin Juma’a na Jami’ul Ansar, Mallam Yusuf Usman Kofa, ya gargaɗi iyaye da su ƙara kulawa da tarbiyyar ƴaƴansu, domin rayuwarsu ta zama an yi...
Ƙungiyar Sintiri ta Gyara Kayanka da ke yankin Ɗan Agundi ta ce, bai kamata matasa su rinƙa sanya kansu cikin halins haye-shaye ba, domin hakan na...
Wani likita da ke sashin daukar hoton sassan jikin bil’adama, a asibitin koyarwa na Aminukano, Farfesa Muhammd Kabir Sale ya ce, ya kamata duk wanda ya...
Kotun majistret mai lamba 70, da ke zamanta a unguwar Nomans Land, karkashin mai shari’a Faruk Umar, ta daure wani matashi. Wakilin mu na ‘yan Zazu,...
Rashin zuwan Alkali kotun shari’ar musulunci da ke zamanta a filin Hockey, ya janyo tsaikon gudanar da shari’u, wanda al’umma su ka yi ta dakon jira...
Wani matashi da a ke zargin ya fake da murdewa Kaza wuya ya kuma sanya ta a aljihu, a matasyin mushe ya kama. Matashin dan yankin...
Limamin masallacin Juma’a na garin Anchau a jihar Kaduna, Dr. Abubukar Bala Kibiya, ya ja hankalin al’ummar musulmi da su rinƙa raya masallatai, wajen gudanar da...