Shugaban kungiya ci gaban sana’o’in Hausa (HASDA) Barista Umar Abdul Saje, ya ja hankalin matasa maza da mata da su dage wajen ganin sun dogara da...
Malamin Addinin Musluncin nan da ke jihar Kano, Malam Mahe Naniya, ya ja hankalin al’ummar musulmai da su ƙara dage wa da neman ilmin karatun Alkur’ani...
Masanin halayyar Dan Adam da ke tsangayar ilimi da sanin halayyar Dan Adam na jami’ar Bayero, Dakta Idris Salisu Rogo ya ce, a tsarin halittar dan...
Dagacin garin Zaura Babba da ke karamar hukumar Ungoggo, Malam Zakariyya Hassan, ya ce, mawadata su rinka duba halin da mutanen Karkara ke ciki, musamman ma...
Kwamishinan ilimi na jihar Kano, Sunusi Muhammad Kiru ya ce, Dasa tsirrai a lambuna zai taimaka wajen dakile gushewar su da kuma samar da wuraren shakatawa....
Gwamnatin jihar Kano ta gurfanar da wata mata a gaban babbar kotun jihar Kano mai lamba 17, da ke zamanta a Milla Road unguwar Bompai, karkashin...
Shugaban kungiyar kare hakkin dan Adam ta Global Community for Human Right Network, Kwamared Karibu Yahya Lawan Kabara, kira ya yi ga gwamnatin jihar Kano da...
Malama a sashin Larabci da ke kwalejin ilmi mai zurfi ta tarayya a Kano, Dakta Maryam Abubakar Abba ta ce, kamata ya yi iyaye su kara...
Masanin Falsafa siyasa a jihar Kano, Malam Ibrahim Khalil, ya ce kananan jam’iyyu na iya tasiri a kan manyan jam’iyyu da zarar sun sami sahihin dan...
Limamin masallacin juma’a na Usman Bin Affan dake unguwar Gadan Ƙaya, Dakta Abdullah Usman Umar ya ce, ba dai-dai ba ne mata su rinƙa fita duk...