Shugaban kungiyar daliban shari’a ta kasa reshen jihar Kano (NAKLAWS), Kwamred Khalifa Sa’idu Magaji, ya bukaci gwamnatin jihar Kano da ta yi duba kan halin da...
Kungiyar mata ma’aikata a fanin lafiya ta kasa ta bayyana ce, mafi yawan mata da kananan yara na kan gaba wajen samun kalubale da matsin rayuwa...
Al’ummar Dorayi karama yankin unguwar Bello da ke karamar hukumar Gwale a jihar Kano, ta gudanar aikin gayya a kan lalacewar titin yankin tare da mata....
Hukumar yaki da cin hanci da rashawa ICPC, ta gurfanar da wani mutum mai suna, Thormas mai kaya, a gaban babbar kotun jihar Kano mai lamba...
Kungiyar masu wanki da guga ta jihar Kano, sun koka kan yadda gwamnati ba ta baiwa kungiyar tallafi ga masu sana’ar. Sakataren kungiyar, reshen karamar hukumar...
Wani masanin halayyar Dan Adam da ke kwalejin ilimi ta Zaria, Malam Sulaiman Muhammad Mada ya ce, ingantuwar ilimi zai tabbata ne, idan gwamnati ta shiga...
Wani lauya mai zaman kansa a jihar Kano, Barista Nura Abdullahi Fagge, ya ce, kowanne dan kasa doka ta ba shi damar ya kare kansa a...
A na zargin wani matashi da satar Babur a bakin Banki wanda ya rage masa hanya, ya je ya sayar da shi a kan kudi Naira...
Wasu matan aure Takwas sun gurfana a gaban kotun shari’ar musulunci da ke PRP Kwana Hudu, karkashin mai shari’a, Isah Rabi’u Gaya, kan zargin bata suna....
Mataimakin darakta a sashin binciken manyan laifuka na jami’ar, Yusif Maitama Sule, Detective Auwal Bala Durimin Iya, ya ce idan a na son a kawo karshen...