Kungiyar kayan gwari bangaren ‘yan Attaruhu da ke kasuwar ‘Yan Kaba a jihar Kano, ta ce akwai bukatar al’umma su bayar da tallafi wajen ciyar da...
Wani masanin tarihi a jihar Kano, Malam Ibrahim Aminu Dan Iya ya ce, ba dan zuwan Turawa Arewacin Najeriya ba, da yanzu yankin a na amfani...
Al’ummar yankin Tudun Murtala Rinji da ke karamar hukumar Nasarawa na neman tallafin mahukunta da su gina wa ‘ya’yan su matsugunin karatu a makarantar kira’atul Qur’an....
Hukumar Hisbah ta jaddada haramta yin bara a gefen manyan tituna na kwaryar birnin Kano da kewaye. Babban kwamandan hukumar, Dr. Harun Muhammad Sani Ibn Sina,...
Na’ibin masallacin juma’a na Mukhtar Abbas na cibiyar addinin muslunci da ke unguwar Tarauni a jihar Kano, Malam Abdullahi Baffa ya ce, kar bawa ya rinka...
Ƙungiyar Bijilante ta yankin Kai da Kafa da ke unguwar Sharaɗa a jihar Kano, ta samu nasara kama wani matashi da zargin satar kayan sawa da...
Mahaifin wani yaro a unguwar Tukuntawa, ya nemi a biya masa haƙƙin dan sa a hannun wani matashi mai suna Nazifi mai shago da ya yi...
Ma’aikatar ilimi ta jihar Kano ta ce, gwamnatin jihar ta bayar da umarnin biyan kudaden jarabawar ‘yan Arabiyya,domin sakin jarabawar su. Kwamishinan ilimi na jihar, Muhammad...
Babbar kotun shari’ar musulunci da ke zaman ta a Kofar Kudu karkashin mai shari’a, Ibrahim Sarki Yola, ta sake dage zaman kotun shari’ar Abduljabbar, a ranar...
Mutanen dai sunce jami’an kamfanin sun rinka binsu har inda su ke su na yu mu su romon baka, cewar idan su ka siyi fom su...