Ma’aikatar lafiya ta jihar Kano ta ce, kimanin watanni 84 kenan wanda ya yi daidai da shekaru 7 ba’a sami wanda ya kamu da cutar shan...
Dokar hukumar karota ta tsallake karatu na farko a zauren majalisar dokokin jihar Kano a zaman na ranar Litinin. Mataimakin shugaban majalisar, kuma wakilin karamar hukumar...
Al’ummar unguwar ‘Yan kusa karama dake yankin karamar hukumar Kumbotso ta gudanar da addu’a da kuma saukar karaun Alkur’ani domin samun zaman lafiya. Wakilin mu na...
Kungiyar yankin Hausawa dake karamar Tarauni mai suna ZUDAH ta yanka Shanu da Rakuma domin tallafawa marayun unguwar da nama. Shugaban kungiyar Sabi’u na Barira ya...
Babbar kotun shari’ar musulunci dake garin Kafin Maiyaki dake karamar hukumar Kiru, wani matashi ya gurfana kan zargin furta kalaman tsoratarwa ga kanin mahaifin sa mai...
Limamin masallacin Ammar Bin Yasir dake unguwar Gwazaye Gangar Ruwa, Malam Zubairu Almuhammady, ya ce Annabi (S.A.W) zababbe ne a cikin halittu, domin ya na daga...
Limamin masallacin Juma’a na Jami’u, Sheikh Aliyul Qawwas dake unguwar Maidile a karamar hukumar Kumbotso, Malam Muhammad Kamaludden Abdullahi Maibitil, ya ce manzon Allah (S.A.W) shi...
Limamin masallacin Juma’a na Malam Adamu Babarbare dake unguwar Bachirawa, Malam Muhammad Yakubu Madabo, ya yi kira ga al’ummar musulmi da su kasance masu hakuri da...
Limamin masallacin Juma’a na Sheikh Aliyu Harazimi dake unguwar Chiranci a karamar hukumar Kumbotso, Dr Rabi’u Tijjani Rabi’u, ya ce duk abin da Annabi ya umarta,...
Babban limamin masallacin Juma’a na masjidul Kuba dake unguwar Tukuntawa a karamar hukumar birni, Malam Ibrahim Abubakar Tofa, ya ja hankalin al’ummar musulmi da su guji...