Sakataren ƙungiyar masu siyar da Burodi dake Kano, Kabiru Hassan Abdullahi, ya ce sun shirya tsaf wajen ƙara farashin Burodin da su ke siyarwa, bisa yadda...
Kotun ɗaukaka ƙara ta shari’ar muslunci ta ce za gudanar da sauraron shari’ar ɗaukaka ƙara a rukuni na ɗaya dake ƙaramar hukumar Rano. Ta cikin wata...
Kungiyar ma’aikatan kotuna ta kasa Jusun ta ce, akwai yiwuwar ta sake shiga yajin aiki a nan gaba, matuƙar Gwamnonin ƙasar nan suka gaza cimma yarjejeniyar...
Wani malamin addinin musulunci a jihar Kano, Malam Naziru Datti Yasayyadi Gwale, ya yi kira ga al’ummar musulmi, da su kara kaimi wajen sada zumunci domin...
Kotun majistret mai lamba 12 karkashin mai Shari’a Muhammad Jibrin ta aike da wasu matasa 4 gidan ajiya da gyaran hali. Ana zargin matasan da laifin...
Wani matashi mai suna Abubakar Ismail ya shaki iskar ‘yanci tun bayan da Jami’an tsaro su ka kama shi, sakamakon zargin da ake yiwa dan uwansa...
Ana garjejen kato mai lalurar kwakwalwa ya kama wasu yara masu tallan ruwa ya dauke su dari har sai da kayan tallan su ka bare. Wani...
Shugaban kungiyar kare haƙƙin ɗan Adam ta Global Community For Humman Right Network, Ambasada Ƙaribu Yahya Lawan Kabara, ya ja hankalin gwamnatin jihar Kano da ta...
Babban Safeto na Janar na rundunar ‘yan sanda ta kasa Alkali Baba Usman, ya ziyarci jihar Kano domin ganawa da Jami’an sandan jihar, wajen tunatar da...
Gwamnatin jihar Kano ta ce, za ta ci gaba da bayar da gudunmawa wajen bunkasa harkokin ilimin manya a jihar, domin wayar da kan su dangane...