Kungiyar Teburin mai shayi na unguwar Ja’en a yankin ƙaramar hukumar Gwale, Aminu S Gandu, ta gudanar da bikin cin nama na musamman a yankin. Taron...
Ma’aikatar shari’a ta jihar Kano ta ce ta yi kwaskwarima a kan yanayin zaman sauraon shari’u a fadin jihar ta hanyar tabbatar da bayar da tazara...
Kungiyar daliban unguwar Kofar Mata ta ce, za ta mayar da hankali wajen ganin al’ummar yankin sun samu ci gaba a rayuwarsu ta gaba ba iya...
Hukumar gidajen ajiya da gyaran hali ta jihar Kano ta ce tun kafin gwamnati ta sanya matakin sanya takunkumi rufe hanci da baki tare da bayar...
Masana a fannin ilimi sun ce baya daga cikin ingancin koyo da koyarwa yaro bai iya karatu ba a rinka kyarar shi ko kuma tsangwamar sa...
Asusun tallafawa kananan yara na Majalisar Dinkin Duniya (Unicef) ta fara ziyartar makarantun Firamare dake fadin jihar Kano, domin duba kayan kariya na Covid-19 da suka...
Shugaban hukumar (KAROTA), Baffa Babba Dan Agundi, ya samarwa da jami’an hukumar sababbin Babura guda arba’in (40), wanda za su rnka karakaina a kan titunan jihar...
Al’ummar kauyen Kahu a Karamar Hukumar Kibiya da ke nan Kano, sun koka bisa yadda suka ce yan sanda na kame mazan garin, bayan da suka...
Gwamnatin Kano ta ce za ta dauki matakin hukunci na nan take kan direban da aka samu da daukar fasinjan da ya karya dokar yaki da...
Rundunar ‘yan sandan jihar Kano ta ja hankalin mutane da su guji yin amfani da takunkumin da wasu masu baburan Adai-daita sahu ke bayarwa da zarar...