Kungiyar nan da ke ragin kawo chanji a rayuwar matasa wato The Youth Change Network ta ce matsawar matasa musamman mata basu nesanta Kansu da shaye-shaye...
Lamarin ya faru ne a karamar hukumar Bichi dake jihar Kano, inda wani Jariri mai suna Abdullahi wanda ake kiran shi da suna Aiman mai kimanin...
Kotun shari’ar musulinci dake karamar hukumar Gaya karkashin mai shari’a Usman Haruna Usman Tudun Wada ta aike da wani matashi gidan gyara hali na jan kunne...
Shugaban makarantar Abubakar Sadeek Littahafizul Ƙur’an Waddarasatul Islamiyya Mallam Ilyasu Abdulkareem Zubairu ya ce, bai kamata iyaye su rinƙa nuna halin ko in kula da karatun...
Mallam Ashiru ya bayyana hakan ne a yayin saukar karatun Alƙur’ani mai girma, wanda makarantar Madarasatu Anty Mami Littahafiz Ƙur’an ta gudanar a Ja’en unguwar Lallai...
Babban kwamandan hukumar Hisbah na Kano Sheikh Harun Muhammad Sani Ibn Sina ya ce, muddin iyaye za su ƙara kulawa da karatun ƴaƴan nasu, za’a samu...
Kotun majistret mai lamba 7 karkashin mai Shari’a Muntari Garba Dandago ta fara sauraron wata Shari’a wadda ‘yansanda suka gurfanar da wani lauya mai suna Abdul...
Kungiyar kare hakkin dan Adam da jin kai ta Human Right Network of Nigeria a jihar Kano ta yi kira ga hukumar Hisba da ta kama...
Gamayyar kungiyoyin matasan Arewa masu rajin dorewar zaman lafiya, sun ce gwamnatin tarayya da ta tabbata ta kama wadanda ake zargi da kisan Fulani makiyya a...
Wasu matasa masu karancin shekaru a yankin unguwar Sharada dake karamar hukumar birni sun shiga hannun ‘yan Bijilante sakamakon fasa shagon kayayyakin sayar da waya. Matasan...