Wani maigadin gidan mai a jihar Kano mai suna Nasir Muhammad da ke unguwar Na’ibawar Gabas, ya gurfana a babbar kotun shari’ar musulunci da ke Hotoro,...
Wasu matasa biyu teloli Sulaiman Abubakar da kuma Mus’ab Ahmad, sun gurfana a babbar kotun shari’ar musulunci da ke Hotoro, a kan tuhumar satar babur din...
Wani matashi ya gurfana a babbar kotun shari’ar musulunci da ke kofar kudu a kan cakawa wani wuka a baya har yayi masa rauni. Al’amarin ya...
Al’ummar garin Kanwa da ke karamar hukumar Madobi a jihar Kano sun koka a kan gonakin su da gwamnati ta karba a ka gina makaranta tsawon...
An gudanar da bikin ranar Hausa ta duniya wanda kungiyar Al’ummar Hausawan duniya (AHAD) karkashin shugabancin Dakta Abdulkadir Labaran Koguna, ta gudanar a Kofar tsohuwar Fadar...
An yi gwanjon kayayyakin mutane a harabar kotun majistret ta Nomanslan, inda a yayin da ake sayar da kayayyakin babban magatakardar kotun da sauran ma’aikatan kotun...
Gwamnan jihar Kano Dr. Abdullahi Umar Ganduje ya bukaci sakataren gwamnatin Kano da ya aikewa da jami’ar kimiyya da fasaha ta Wudil umarnin cewa, su mayar...
Wani malamin addinin musulunci a jihar Kano Malam Muhammad Umar Abu Muslim ya ja hankalin matasa da su yi koyi da halaye na gari musamman halayen...
Hukumar kula da ingancin abinci da magunguna ta Kasa NAFDAC ta gargadi ‘yan kasar nan da su guji yin amfani da nau’in Tufa da Inibi da...
Kungiyar ‘yan jaridu ta kasa ta ce, za ta ci gaba da kare mutuncin ‘yan Jaridu a kowanne mataki tare da karfafa musu gwiwa domin gudanar...