Gwmnatin tarayya ta ce ba ta yi alkawarin daukan ma’aikatan wucin gadi na N-Power aiki na din-din-din ba, bayan sun kammala wa’adin da ta dibar musu...
Hukumar shirya jarrabawar Yammacin Africa WAEC ta fitar da jadawalin lokutan da daliban za su zauna rubuta jarrabawar na wannan shekarar. Hakan na cikin wata sanarwar...
Gwamnatin jihar Jigawa ta bada tabbacin gyara hanyar Gwaram zuwa Basirka da kuma Gadar da ke tsakanin garin Gwaram tsohuwa da Sabuwa, wadda ruwan kogi ya...
A karo na farko an yi gwajin kwakwalwa ga masu niyyar yin aure a unguwar Danbare da ke jihar Kano domin dakile yawaitar rikicin ma’aurata wanda...
Shugaban kwamitin tattara tallafin rage radadin yanayin Corona Farfesa Muhammad Yahuza Bello ya ce a wannan karon ma gidaje dubu 50 ne za a rabawa tallafin...
Mai magana da yawun gidan ajiya da gyaran hali a jihar Kano DSC Musbahu Lawan Kofar Nasarawa ya ce, ba’a baiwa daurarru nama mai kashi saboda...
Al’ummar unguwar Wailari da ke karamar hukumar Kumbotso sun gudanar da gangami domin wayar da kai da kuma jan kunne a kan matasan da ke ta’ammali...
Wani matashi mai suna Abdullahi mai kimanin shekaru ashirin da biyu da haihuwa ya rasa ran sa, sakamakon shiga wani ruwa da ya yi a wani...
Katafaren kantin ShopRite ya karyata labaran da ake yadawa cewa zai dakatar da kasuwancinsa a Najeriya. Daraktan ShopRite a Najeriya Ini Archibong a wata tattaunawa da...
Sarkin tsaftar Kano kuma mai baiwa gwamna shawara a kan harkokin tsafta, Alhaji Jafaru Ahmad Gwarzo ya ce cin naman dabba mai dauke da cuta na...