Wasu ma’aikatan rodi da ke unguwar Sharada a jihar Kano sun koka a kan yadda kamfanin ya rike musu hakkokin su bayan ya dakatar da su...
Kasancewar sallah ta gabato hakan ya sanya hada-hadar kasuwancin dabbobi a birnin Kano da kewaye, sai dai kuma a bana rakuma sun fi yawa a kasuwannin...
Hukumar KAROTA ta ce sai da kwamatin share dukannin tebura ko kayayyakin da a ka kafa ba bisa ka’ida ba a kan hanya a Sabon Gari...
Majalisar dokokin jihar Kano ta amince da gyara kafin kudin bana na shekara dubu biyu da ashirin. Amincewar a ya biyo bayan kawo rahoton kwamitin na...
Wani matashi ya gurfana a rukunin kotunan shari’ar musulunci da ke kofar Kudu a kan zargin sata a wani babban kantin sayar da kayayyaki da ke...
Karon farko kenan a tarihi da ba za a gudanar da bikin bayar da kyautar Ballon d’Or ba da, ake bawa gwarzon dan kwallon duniya. Mujallar...
Shugaban Hukumar Raya Yankin Niger Delta (NDDC) Daniel Pondei ya yanke jiki ya fadi a lokacin da ake tsaka da gabatar masa da tuhuma, kan almubazzaranci...
Babbar kotun jihar Kano mai lamba 3 dake zaman ta a sakatariyar Audu Bako, ta fara sauraran wata shari’ah da a ke zargin wata mata mai...
Dakarun rundunar ta musamman su na kan hanyar zuwa garin Shimfida a karamar hukumar Jibia ta jihar Katsina, a lokacin da ‘yan bindigar suka bude musu...
Kungiyar malaman jami’o’I ta Najeriya (ASUU) ta ce ba za su koma aji ba, ko da gwamnatin tarayya ta bayar da umarnin bude makarantu, yayin da...