Mutanen garin kududdufawa dake y ankin karamar hukumar Ungogo sun fara sarrafa bahayar mutane suna yin taki dan sayarwa ga manoma suna samun abinda za su...
Babban kwamishinan jihar kano a hukumar kidaya ta kasa Dr. Isma’il Lawan Sulaiman ya ce kididdigar da hukumar da hadin gwiwar ma’aikatar lafiya ta tarayya suka...
Gwamnatin jihar Kano ta ce za ta dauki mataki kan duk wanda ta samu da cin zarafin dan Jarida, duba da muhimmancin aikin na manema labarai...
Shugaban hukumar kasuwar kantin kwari Abba Muhammad Bello ya kaddamar da kwamitin tsaftace kasuwar daga cunkoson kasa kayayyaki da ajiye ababan hawa da kurar turawa a...
Tsohon mataimakin shugaban jami’ar Bayero, kuma daya daga cikin ‘yan kwamitin kungiyar Network for Justice, kungiyar dake rajin tabbatar da adalci a tsakanin al’umma farfesa Isah...
Hukumar yaki da cin hanci da rashawa da dangoginsu ICPC ta yi kira da a mikawa kananan hukumomi duk wasu ayyukan mazabun da aka kammala don...
Mai Unguwar gadon kaya a yankin karamar hukumar Gwale dake Kano Alhaji Idris Isah, ya ce za’a cigaba da samun koma baya a makarantun islamiyyu matukar...
Wata gobara ta tashi yanzu haka a gidan alaramma dake kasuwar Kantin Kwari a nan Kano. Gobarar dai ta tashi ne a daren yau Jumu’a jim...
Gwamnatin jihar Kano ta ce nan gaba kadan ba da dadewa ba za ta fara biyan mafi karancin albashi na sama da naira dubu Talatin. Shugaban...
Limamin masallacin ma’aiki dake garin Madina sheikh Salih bn Muhammad Albadir, ya bayyana addinin mususlinci a matsayin addinin dake da tsafta kuma mai sauki da rangwame...