kwamitin zaben fitar da gwani na masu neman takarar gwamna a jam`iyyar APC ya soke zaben da aka fara a jihar Zamfara sakamakon zargin tafka magudi...
Al’ummar unguwar Kadawa dake yankin karamar hukumar Gwale a nan Kano, sun ce ba za su kara zabar duk wani dan siyasar da yaki cika masu...
A cigaba da gasar cin kofin kalubale na nahiyar Afrika wato Confederation Cup na kungiyoyi, a yammacin jiya ne kungiyar kwallon kafa ta Enyimba ta yi...
An cigaba da gasar cin kofin ma’aikatan jami’o’in kasar nan dake wakana a jami’ar Ilori ta jihar Kwara karo na 13. A wasan kwallon hannu jami’ar...
Wani mai rajin cigaban Ilimi anan Jihar Kano Kwamared Auwal Rabiu Babban wando, ya shawarci hukumomi da su sanya ‘ya’yan su a makarantun gwamnati. Kwamared babban...
Kakakin babbar kotun jihar Kano baba Jibo Ibrahim ya yi kira ga masu kara da ranar zuwan su kotu ta shiga ranakun da ake yajin aiki,...
Daga can jihar Osun kuwa a yau ne za’a sake wani bangare na zaben gwamnan jihar. A zantawar manema labarai da Shugaban hukumar zabe ta INEC...
Wani lauya mai zaman kansa a nan kano barrister Umar Usman Danbaito, ya bayyana cewa, rashin daukar matakin kotu da wasu mataye kanyi idan sun samu...
Majalisar zartarwar kasar Indiya ta amince da doka mai tsauri da ta haramta yi wa mata saki uku lokaci guda. Ministan doka na kasar Ravi Shankar...
Kungiyar bunkasa ilimi da cigaban Demokradiyya wato SEDSAC, tayi kira ga gwamnatin tarayya da ta tabbatar da sabon tsarin karin albashi ga ma’aikatan gwamnati. wannan kiran...