Wani matashi mai suna Hafizu Sani dan garin Zango dake karamar hukumar Gezawa ya kashe kansa ta hanyar rataya. Hafizu Sani mai kimanin shekaru 18 da...
wata gobara da ta tashi a kwalejin kimiyya da fasaha ta jihar kano ta kone shagunan sayar da abinci da sauran kayayyaki tare da haddasa asarar...
Kotun majistrate mai zaman ta a rijiyar zaki karkashin mai shari’a Aminu Usman Fagge ta aike da ‘yar siyasar nan Hajiya Rabi Shehu Sharada gidan Yari...
Kungiyar manoman albasa dake Karfi a karamar hukumar Kura sun bukaci gwamnati da ta samarwa da kungiyar rumfuna na din-din-din a kasuwar albasa dake yankin na...
Wani rahoton majalisar dinkin Duniya da ya fitar ya ce yawan mutanen da ke rayuwa ba tare da tsabtataccen ruwan sha ba sun karu a duniya....
Kwamitin dake kula da cinkoso a gidan yari ya salami daurarru 165 dake babban gidan yari na jihar Katsina. Sakatariyar kwamitin, Leticia Ayoola Daniel ceta bayyana...
‘Yansanda sun kama tsohon Shugaban kasar Faransa Nicolas Sarkozy, don yi masa tambayoyi kan zargin da ake masa na karbar makudan kudi don yakin neman zabensa,...
A jiya ne rundunar ‘yansandan jihar Kano ta yi holin wasu ‘yan fashi da makami da su ka shiga cikin gidan tsohon gwamnan jihar Jigawa a...
A sanyin safiyar yau Laraba ne ‘yan kungiyar Boko Haram suka saki ‘yammatan makarantar sakandiren dake garin Dapchi a jihar Yobe. Daya daga cikin iyayen ‘yan...
Shugaban alkalan kasar nan, Wilson Onnoghen, ya nuna damuwarsa kan gibin dake akwai tsakanin manya da kananan kotuna, musamman a matakan jihohi. Onnoghen ya bayyana hakan...