Akalla mutune 65 gwamnatin Jihar Kaduna ta gurfanar a gaban kotu bisa zarginsu da hannu wajen haddasa rikici a Kasuwar Magani da ke karamar hukumar Kajuru...