Dan takarar majalisar tarayya a tutar jam’iyyar PDP, na Birnin Kebbi/kalgo da Bunza Barista Abba Bello Halliru ya rasu. Daraktan yakin neman zaben gwamnan Jihar Kebbi...