A yammacin ranar Juma ne a ka yi jana’izar matashiya Bahijja Abubakar Garba, yankin unguwar Medile a karamar hukumar Kumbotso, sakamakon rasa rai da ta yi...
Malamin addini a Kano, Dr. Naziru Datti Yasayyadi, ya ce ‘yan kasuwa su kaucewa yin Algus, domin gudun fishin Allah (S.W.T) a rayuwar su, saboda abubuwan...
Mai magana da yawun rukanan jihar Kano, Baba Jibo Ibrahim, ya ce kada mutune su tsorata a lokacin da su ka ci kicibis da tika-tikan Karnukan...
Mataimakin shugaban kungiyar ma’aikatan Jinya da Ungozoma na kasa, Kwamared Musa Ibrahim Amadu, ya ja hankalin ma’aikatan Jinya, da su kara kulawa da ayyukan su na...
Mazauna yankin gidan Kaji NRC a Bunkure dake jihar Kano, sun wayi gari da gawar wani matashi direban Adaidaita Sahu an yi masa yankan Rago. Wasu...
Mazauna yankin unguwar Danbare D da ke karamar hukumar Kumbotso a jihar Kano, sun samawa kan su mafita na yin aikin gayya, domin samun hanoyin shigewa...
Mai martaba sarkin Kano, Alhaji Aminu Ado Bayero, ya gargadi iyayen yara da su rinka tura ‘ya ‘yan su makarantun Addinin Islama, musamman a wannan lokaci...
Wani saurayi da a ke zargin ya shiga gidajen al’umma daban-daban har kusan sama da 10 ya sace mu su makudan kudade a kowane gida yanzu...
Khalifan Tijjaniyya Sarkin Fulani na 14 Malam Muhammad Sanusi II, ya biyawa wasu mutane daurarru dake Gidan Ajiya da Gyaran Hali na Kurmawa a jihar Kano,...
Wasu daga cikin ‘Yan kasuwar Kantin Kwari layin Ta’ambo a jihar Kano, sun gudanar da zanga-zangar lumana a kan aikin gini da su ke zargin wani...