Dan wasan gaban Barcelona Philip Coutinho, ba zai bugawa kasar sa ta Brazil wasa ba a watan Nuwamba, sakamakon rauni da ya samu a karawar su...
Liverpool ta zura kwallaye dubu 10,000 a tarihi cikin gasar cin kofin zakarun kungiyoyin nahiyar Turai a ranar Talata a hannun Midtjylland. Kwallon da dan wasan...
Dan wasan gaban Bayern Munich, Kingsley Coman ya ce ya na son ganin kungiyar sa ta Bayern Munich ta kara lashe kofi 3 a bana a...
Hukumar kwallon kafa ta duniya FIFA ta tabbatar da cewa shugaban hukumar, Gianni Infantino ya kamu da cutar Covid-19 bayan gwaji da a ka yi masa...
Dan wasan tsakiyar kasar Faransa da kuma Manchester United, Paul Pogba, ya ce zai dauki matakin shari’a a kan labaran kanzon kuregen da a ka wallafa...
Mai horas da Manchester City, Pep Guardiola, ya ce kungiyar za ta dawo kan ganiyar ta kamar yadda take a baya. Guardiola na wannan batun ne...
Manchester United ta ce yanzu haka ta na shirye-shiryen raba abinci kyauta ga dalibai dubu biyar da su ke cikin makarantu 6 a Manchester. Shugaban cibiyar...
Dan wasan gefen bayan Bayern Munich, Alphonso Davies, zai shafe tsawon makwanni 8 ya na fama da jinya sakamakon rauni da ya samu a kafar sa...
Dan wasan gaban Barcelona, Ansu Fati, ya kasance dan wasa matashi na farko a karni na 21 da ya fara zura kwallo a gasar El Classico....
Dan wasan gaban Bayern Munich Robert Lewandowski ya kafa tarihi a gasar cin Bundesliga ta kasar Jamus bayan da ya zura kwallaye 3 rigis a wasan...