Gwamnatin jihar Kano ta amince da Alhaji Kabiru Muhammad Inuwa Kaigaman Rano kuma Hakimin Kibiya a matsayin sabon sarkin Rano. Cikin sanarwar da sakataren gwamnatin jihar...
Wani likita a jihar Kano ya rasa ransa sakamakon cutar Coronavirus da ta kama shi har ta yi sanadiyar ajalin sa. Shugaban kungiyar likitoci ta kasa...
Wani dan kasuwa a jihar Kano, Alhaji Hamisu Rabi’u ya ce bin umarnin gwamnati na takaita zirga-zirga shi ne abun da ya dace ga kowanne mutum....
Kotun tafi da gidan ka mai zama a yankin Gwale karkashin mai Shari’a Salisu Idris Sallama ta hori wasu mutane 15 wadanda kotun ta kama da...
A cikin jawabin sa da ya yi a yau yayin da kwamitin kar ta kwana na fadar shugaban kasa kan cutar Covid-19, Ministan muhalli, Muhammad Mahmud...
Cibiyar tallafawa marayu ta Unique Charity Foundation a jihar Kano, ta rabawa marayu da marasa galihu kayan abinci sakamakon halin kullen da a ke ciki a...
Kungiyar masu sana’ar sayar da Fura da Nono a jihar Kano, ta nemi gwamnatin Kano da ta sassautawa masu shigo da zallar Nono cikin jihar domin...
Gwamnatin jihar Sokoto ta sanya dokar takaita zirga-zirga daga karfe 8 na dare zuwa karfe 6 na safe. Gwamnan jihar, Alhaji Aminu Waziri Tambuwal ne ya...
Kididdigar baya-bayan nan kan cutar Covid-19 a kasar nan ta nuna cewa izuwa yanzu jihar Legas ta na da mutane 1,107 da su ka kamu da...
Cibiyar dakile cututtuka masu yaduwa ta kasa NCDC ta ce mutane 400 ne suka warke daga cutar Covid-19 a Nijeriya. Cikin kididdigar da cibiyar ta wallafa...