Wani matashi mai suna Sa’idu Yahaya, dan asalin kauyen Gwadama dake karamar hukumar Dambatta a jihar Kano, wanda a ka gurfanar da shi a gaban kotun...
Shugaban cibiyar wayar da kan al’umma da karfafa musu gwiwa kan zamantakewa Malam Auwal Salisu, ya ce, rashin bin koyarwar addinin islama da bijirewa al’adun bahaushe...
A ci gaba da gasar cin kofin Barrista M.A Lawan. A ranar Alhamis ne kungiyar kwallon kafa ta Sharada United za ta barje gumi da CP...
Wasu matasa Abba AGG Sheka gidan Gabas da abokin sa, Inyas sun gurfana a gaban kotun majistrate mai lamba 47 da tuhumar aikata sata da kuma...
Lauyoyin tsohon sarkin Kano Muhammad Sanusi sun bayyana takaicin su bisa yadda a ka tsige shi daga kujerar sa ba bisa ka ida ba. Shugaban tawagar...
Babbar kotun jiha mai lamba 8 karkashin mai shari’a, Usman Na Abba ta sanya ranar 23 ga watan nan domin yin hukunci a kunshin shari’ar nan...
Wasu matasa uku an kamasu da laifuka daban-daban inda a ka gurfanar da su a kotun majistrate mai lamba 49 dake unguwar Gyadi-Gyadi karkashin mai shari’a,...
Wani matashi mai suna, Victor Uche Johnson ya gurfana a gaban kotun majistrate mai lamba 25, dake zaman ta a unguwar Gyadi-Gyadi, a jihar Kano karkashin...
Dagacin unguwar Sharada a karamar hukumar birni, Alhaji Iliyasu Mu’azu Sharada, ya tabbatar da cewa an kawo masa rahoton faruwar al’amarin bayan da wata mata mai...
Chiroman Kano, Nasiru Ado Bayero, ya zama sabon sarkin Bichi, bayan maye gurbin, Aminu Ado Bayero, wanda gwamnatin Kano ta daga likafar sa zuwa sarkin Kano...