Dagacin sharada Alhaji Ilyasu Mu’azu Sharada, ya ja hankalin iyaye da su rinka tallafawa makarantun islamiyya, kamar yadda suke mayar da hankali kan makarantun zamani. Dagacin...
Dagacin Dorayi Babba, Alhaji Musa Badamasi Bello, ya ja hankalin matasa da su kara zage damtse wajen neman ilimin addinin musulunci, domin gyara rayuwar su ta...
Wata malamar addinin musulunci a nan kano, Malama Aisha Zakariyya ta ja hankalin al’umma, da su mayar da hankali wajen zaben shugabanni nagari. Malama Aisha Zakariyya,...
Karamar hukumar Dala ta bukaci iyayen yara dake yankin cewa da su ribaci tsarin allurar rigakafin polio, don kare lafiyar ‘ya’yan su. Mai riko mukamin shugaban...
Wani masani a fannin kimiyyar siyasa da ke kwalejin share fagen Shiga jami’a ta nan Kano CAS, Kwamred Abdulkadir Jogana, ya ja hankalin al’umma musamman matasa...
Wani masani a fannin kimiyyar siyasa da ke kwalejin share fagen Shiga jami’a ta nan Kano CAS, Kwamred Abdulkadir Jogana, ya ja hankalin al’umma musamman matasa...
Hakimin kumbotso Alhaji Ahmad Ado Bayero ya ja hankalin sabon mai unguwar Ciranci kwari, Malam Hafizu Garba Mandawari, da ya kasance mai adalci a tsakanin al’ummar...
Kwamishinan ilimi na Jihar Kano Engr Aminu Aliyu Wudil, ya bayyana cewa an zabi Kano a matsayin jihar da za ta karbi taron ilimin manya a...
An bukaci mata da su zama jajirtattu wajen gudanar da sana’oi da neman na kansu, don samun damar tallafawa mazajensu a kan al’amuran rayuwa. Hajiya Laila...
Mai unguwar yamadawa dake karamar hukumar Gwale anan kano Alhaji Ahmad Badamasi Bello, ya ja hankalin matasa da su zage damtse wajen hidimtawa harkokin addini. Alhaji...