A ranar Talata ne a ka kaddamar da sabon cibiyar sufuri da ayyukan da suka shafi sufurin ta kasa CILT a jihar Kano, tare da gabatar...
Majiya daga masana’antar fina-finan Kannywood, ta tabbatar da mutuwar Jarumi Sani Garba wanda a ka fi sani da suna SK rasuwa. Marigayi SK ya dais ha...
Mai martaba Sarkin Bichi, Alhaji Nasiru Ado Bayero, ya bukaci al’ummar masarautar Bichi da su gabatar da addu’o’I na musamman a ranar juma’a mai zuwa, domin...
Da safiyar wannan Rana ce, daru-ruwan dalaibai da malaman makarantar nurul Islam litahfizul Qur’an, da ke unguwar Kurna a karamar hukumar Dala, su ka gabatar da...
Mahukuntanr Jami’ar Maryam Abacha, sun ce shafin su na internet wato Portal na fuskantar kutse daga wajen wasu bata gari. Jami in hulda da jama’a da...
Majalisar dokokin jihar Kano, ta kafa kwamitocin wucin gadi guda 6 da za su gudanar da aikin kare kasafin badi na kananan hukumomin jihar nan 44....
Dan wasan tsakiyar Real Madrid, Toni Kroos, ya yi imanin cewa Real Madrid na cikin rukuni mafi tsauri a karawar na gasar cin kofin zakarun Turai...
Kungiyar kwallon kafa ta Arsenal ta kwace ragamar Kyaftin din kungiyar daga hannun dan wasan ta, Pierre-Emerick Aubameyang, sakamakon keta da’a, da ya yi. An ajiye...
Mahukuntan gasar Premier ta kasar Ingila, ta ce, ‘yan wasan gasar da ma’aikatan kungiyoyin za a yi musu gwajin cutar a kowace rana, domin shiga filin...
Dan wasan Everton Richarlison zai yi jinyar makonni masu yawa sakamakon raunin da ya samu a wasan da Crystal Palace ta doke su da ci 3-1....