Shugaban kungiyar kare haƙƙin ɗan Adam ta Global Community for Human Right Network, Kwamared Ƙaribu Yahya Lawan Kabara, ya ce, bai kamata a rinƙa take haƙƙin...
Kungiyar makarantun sa Kai na gaba da firamare ta jihar Kano, ta bukaci gwamnatin da ta ci gaba da biyawa daliban Arabiyya kudin jarrabawa. Cikin wata...
Shugaban sashin koyar da gudanar da dabarun mulki a jami’ar Bayero da ke Kano, Dr Sa’idu Ahmad Dukawa ya ce, kamata ya yi ɗalibai su ƙara...
Iyayen wani yaro mai suna, Muhammad Nata’ala, ɗan shekara 13 da ke unguwar Fandanka a yankin ƙaramar hukumar Kumbotso, sun nemi ɗauki ga mahukunta da su...
Sakataren sashen tafiye-tafiye na kungiyar musulmai ta kasa reshen jihar Kano, Saifullahi Yusif Indabawa, ya ce kafar sada zumunta na da dimbin tasiri ga dalibai, musamman...
Wasu matasa biyu sun fada komar kungiyar Bijilante da zargin satar Lemon kwalba “Kires” biyu wani shagon sayar da Lemuka da ke yankin karamar hukumar Kumbotso...
Wani Malamin Islamiyya a Kano ya shawarci Iyaye da sauran makarantu wajen ganin sun shiryawa ‘ya’yansu da dalibai walima, domin karfafa musu gwiwa lokacin da su...
Tsohon dan wasan kwallon kafa na Barcelona, Samuel Eto’o, ya zama sabon shugban hukumar ƙwallon ƙafa ta kasar Kamaru. Tsohon tauraron ɗan wasan na Kamaru da...
Tsohon dan wasan Manchester United Louis Saha, ya ce ba zai iya yarda da ikirarin da a ke yi ba na cewa Cristiano Ronaldo ya kasance...
Mai horas da Arsenal, Mikel Arteta, ya ce bai tattauna batun siyar da kyaftin din kungiyar ba, Pierre-Emerick Aubameyang a yayin da a ka bude kasuwar...