Hukumar jin dadin alhazai ta jihar Kano, ta ce daukan bayanan kwakkwafin kowane maniyacci a na’ura mai kwakwalwa da aka fara da maniyatan shiyar karamar hukumar...
Al’ummar garin ‘Yan Kusa dake karamar hukumar Kumbotso dake nan Kano, sun yi kira ga gwamnati da ta samar masu da randar wuta wato Transformer don...
Wani matashi shugaban wata cibiya dake horar da yan kasuwa yadda za su yi kasuwanci a zamanance, Yusuf Muhammad Awodi, ya yi kira da matasa su...
Gwamnatin jihar Kano ta yi kira ga yan kasuwa da al’umma dasu rinka alkin ta takardun kudi yayin ajiye su maimaikon dukun kuna su, ko kuma...
Sarakunan gargajiya a jihar Ekiti, sunyi kira ga al’ummar jihar da su gudanar da zaben gwamnan jihar da za’a yi a gobe Asabar cikin lumana, tare...
Hukumar bada agajin gaggawa ta jihar Kano ta gargadi Shugabannin kananan hukumonin Gabasawa da Gezawa da sauran mazaunayankin da suyi shirin kotakwana game da hassashen da...
Wani sabon rahotan kungiyar kare hakkin bil’adama ta Human Rights Watch (HRW) ya zargi jami’an tsaron Habasha da aikata fyade da azabtarwa kan fursunonin siyasa a...
Jam’iyyar APC ta ce, ba zata yarda a sake yin magudin zabe ba, a cikin zabukan kasar nan. Hakan ya fito ne ta bakin Shugaban Jam’iyyar...
Cibiyar kiwon lafiya ta gwmnatin tarayya dake garin Makurdi a jihar Binuwai, ta ce ta samu nasarar gudanar da aikin tiyata na kashin baya a karo...
Shugaban kasar Faransa, Emanuel Macron, ya shawarci matasan Nijeriya da su tsunduma harkokin siyasa a dama dasu domin kawo sauyi a harkokin siyasar kasar nan. Emanuel...