Kungiyar kare hakkin dan Adam da jin kai a jihar Kano, ta ce za ta bibiyi hakkin wata Budurwa mai suna Aisha Bala, ‘yar shekaru 19...
Rukunin kotunan Majistrate na Noman’s land a jihar Kano ya yi gwanjon kayayyakin mutanen da ake bin su bashin kudi su ka gaza biya. Wakilin mu...
Masarautar Kano ta musanta labarin da aka rinƙa yaɗawa a jiya Lahadi cewar, wani mutumi ya kaiwa Sarkin hari. Bayanin hakan ya fito ne ta cikin...
Wani miciji mai bin iska ya ziyarci kauyen Juma dake karamar hukumar Rano tun a lokacin bikin babbar Sallah har kawo yanzu. Macijin dai an yi...
Kungiyar dake lalubo martabar Arewa da taimakawa gajiyayyu da matasa ta ce, lokaci ya yi da ‘yan Arewa za su farka musamman matasa su rungumi sana’o’in...
Malamin nan dake tsangayar sadarwa dake jami’ar bayero dake nan Kano Dr Ashir Tukur Inuwa ya ce, matsawar kungiyar tsofaffin dalibai za su rika tallafar junansu...
Hukumar kare haƙƙin masu sayen kaya ta jihar Kano, da haɗin gwiwar hukumar KAROTA, ta bankaɗo wani shago da ake ajiye gurɓatattun sinadarin ɗanɗanon girki,...
Rundunar ‘yan sandan jihar Kano ta ce, sun sake kama wasu mutane biyu suna danfara da sunan su Jami’an ‘yan sanda ne. Mai magana da yawun...
Kungiyar Bijilante dake yankin Ja’oji sun samu nasarar kama wasu matasa takwasa da suke zargin bata gari ne a gidan adana namun daji dake kan titin...
An yi zargin wasu ‘Yan Sintiri sun bi wasu matasa da sara a yankin Dorayi Karshen Waya dake karamar hukumar Kumbotso Magidancin ‘yan bijilanten suka shiga...