Gwamnatin jihar Kano ta ce nan ba da jimawa ba za ta kaddamar da dokar da za ta rika duba a kan yadda ake barwa mata...
Rundunar ‘yan sandan Kano ta tabbatar da nasarar cafke wata mace da ta haifi jariri ta kuma Jefa shi cikin Rijiya wanda haka yayi sanadiyyar mutuwarsa....
Rundinar ‘yan sandan jihar Kano ta tabbatar da kama wani matashi mai suna Malata Dorayi, wanda aka yi zargi da laifin kisan kai a watan da...
Babbar kotun shari’ar musulunci dake Kofar Kudu, karkashin mai shari’a Ibrahim Sarki Yola, ta hukunta wasu matasa biyar, sakamakon samun su da laifin kwacen wayoyi goma....
Ana zargin wani matashi da satar waya da kuma Naira dubu biyar yayin da aka sunkuya a dauki Gawa a makara zuwa makabarta tare da shi,...
Rundunar sojin ruwa ta kasa ta ce ta na duba yuwuwar kirkiro makarantar koyon aikin Sojan ruwa a Kano kasanceawar gwamnatin jihar ta nemi hakan. Shugaban...
Fitaccen Jarumi kuma mawaki a masana’antar shirya fina-finan hausa ta Kannaywood, Sani Musa Danja ya ce, ya tsaya waje guda a Jam’iyyar PDP, ba ya bin...
Fitaccen Jarumin masana’antar shirya fina-finan hausa ta Kannaywood Mustapha Badamasi Naburaska ya ce, duk dan siyasar da ya kira su domin tattaunawa kan ci gaban sana’ar...
An kwashe tsawon shekaru uku ana gudanar da shari’a akan wata Akuya a kotun majistret dake karamar hukumar Wudil a jihar Kano. Daya daga cikin lauyoyin...
Kotun majistret mai lamba 70 dake Nomansland, karkashin mai shari’a Faruk Ibrahim Umar, ta samu wani matashi mai suna Misbahu Ibrahim Fagge da laifin samun sa...