Jami’an hukumar KAROTA sun saka rigar Hisba, yayin da su ka yi kamen wasu mata da ake zargin su na fakewa da bara su na yin...
Hukumar Hisba ta jihar Kano ta kamo wani garjejen kato sanye da kayan mata, da sunan matashiyar budurwa ce mai Kawalcin mata a gidan Zoo. Hukumar...
Limamin masallacin Juma’a na Masjidil Kuba dake unguwar Tukuntawa a jihar Kano Malam Ibrahim Abukabar Tofa ya ja hankalin al’ummar musulmi da su koma ga Ubangiji...
Limamin Masallacin Manzon Allah (S.A.W) dake birnin Madina Sheikh Abdullahi Bin Abdurrahman ya yi kira ga al’ummar musulmi da su ci gaba da bautawa Allah madaukakin...
Shugaban kungiyar Da’awa Islamiyya dake garin Wudil Sulaiman Muhammad Wada ya ce, bai kamata al’umma su rinka mantawa da ‘yan uwansu dake gidan marayu a garin...
Babban kwamandan Kungiyar Suntiri ta jihar Kano Muhammad Kabir Alhaji ya ce, a karamar sallar bana an sami matsaloli masu tarin yawa musamman yadda ‘yan mata...
Hukumar kashe gobara ta jihar Kano ta tabbatar da tashin gobara a wani gida dake unguwar Sharada a ranar Laraba. Jami’in hulda da jama’a na hukumar...
Shugaban Dariƙar Ƙadiriyya na Africa Sheikh Dr. Ƙariballahi Nasiru Kabara ya aike da saƙon taya murna ga sabon Khalifan Tijjaniyya na Najeriya Malam Muhammadu Sanusi II....
Kwamandan Kungiyar Bijilante na unguwar Unguwa Uku Adamu Abubakar Fiya-fiya ya ja hankalin ƴan ƙungiyar Bijilanten dake jihar Kano, da su ƙara himma wajen gudanar da...
Gamayyar kungiyoyin jihar Kano sun ce za su ci gaba da bibiyar dalilan da yasa kananan ayyukan da ya kamata a ce an yiwa al’umma a...