Kungiyar ma’aikatan shari’a ta kasa (JUSUN) ta ce, za ta ci gaba da yajin aiki har sai sun sami matsaya tsakanin su da gwamnati na sakar...
Al’ummar unguwar Kuka Bulukiya dake karamar hukumar Dala a jihar Kano sun koka kan zargin da su ke yi bata gari na satar musu fitilun Makabartar...
Limamin masallacin Umar Bin Khaddab dake Dangi a jihar Kano, Malam Yahaya Tanko ya ce, Azumin Sitti Shawwal sunna ce ta Annabi (S.A.W) ba Makaruhi ba...
Kungiyar ma’aikatan shari’a ta kasa JUSUN ta ce, ya kamata gwamnoni su tausaya masu jiran shari’a, su ba su ‘yancin gashin kan su domin su janye...
Wani matashi da ake zargi ya na da tabin hankali ya rotse ababen hawa ciki har da motar ‘yan sanda a unguwar Ja’en dake karamar hukumar...
Hukumar Hisba ta jihar Kano ta kama wani matashi dan unguwar Zangon Dakata dake karamar hukumar Ungoggo wanda ake zargi da tarewa a gidan wata mata...
Wani masanin harkokin lafiya a jihar Kano Aliyu Ahmad Umar Satatima ya ja hankalin al’umma da su guji shan ruwan sanyi saboda zafin rana. Aliyu Ahmad...
Kungiyar ma’aikatan shari’a ta kasa JUSUN ta ce, ba alfarma su ke neman a yi musu ba hakkin su su ke bukata wanda doka ta ba...
Kungiyar Islamic Foundation ta jihar Kano ta ce, akwai bukatar matasa su kara himma wajen neman sana’a domin suma Annabawa ba su zauna hakanan ba sun...
Hukumar Hisbah a Jihar Kano ta ce, ta ji dadin goyon bayan da iyaye, da sauran jama’a su ke bata ta, musanman a lokutan bikin Sallah...