Kwamishinan ‘yan sandan jihar Kano Sama’ila Shu’aibu Dikko ya ce, rundunar ‘yan sanda za ta rinka hukunci mai tsauri ga jami’inta da ta kama da karbar...
Limamin masallacin Juma’a na Dorayi Babba unguwar Kuntau, Malam Munzali Bala Koki ya ce, ibadar watan Azumin Ramadan horo ne domin jajircewa da ibadu a sauran...
Limamin masallacin Juma’a na Malam Adamu Babarbare dake unguwar Bachirawa Sabuwar Madina, Malam Muhammad Yakub Umar ya ja hankalin al’ummar musulumi da su ci gaba da...
Tsohon Sarkin Kano Malam Muhammadu Sunusi Na biyu, ya ja hankalin al’ummar musulmai da su ƙara mayar da hankali wajen neman ilmin addinin dana zamani, domin ...
Yayin da ake shirye-shiryen bikin Sallah karama, samari sun ce duk budurwar da ta yi kwalliyar abaya ba su a ciki a kai kasuwa. Sai dai...
Wasu daga cikin al’ummar karamar hukumar Wudil a jihar Kano sun koka kan yadda su ke zargin mahukuntan yankin da yin sama da fadi a kan...
Kungiyar Bijilante ta yankin unguwa Uku karamar hukumar Kumbotso ta kama wata matashiya da saurayia cikin Adaidaita Sahu mai kafa Uku da zummar za su tafi...
Malamin addinin musulunci a jihar Kano Sheikh Musal Qasuyuni Sheikh Nasir Kabara, ya shawarci malamai da su zauna su yi duba akan abubuwan da suke faruwa...
Wata Kungiyar mai suna Alhuda Foundation dake Dorayi karama a jihar Kano ta ja hankalin kungiyoyi wajen shirya tarukan da za a fito da matsaloli tare...
Rundunar ‘yan sandan jihar ta ce, yanzu haka ta na neman wani matashi mai suna Abba Dogo ruwa a jallo sakamakon zargin sa da cakawa wani...