Hukumar hisba ta jihar Kano ta ce, kowanne liman a jihar ya rinka bayar da Certificate ga ango da amarya bayan daura aure, domin gudun samun...
Mai unguwar Tukuntawa Alhaji Nuhu Abubakar Musa, ya yi kira ga al’ummar yankin da su rinka tallafawa marayu da marasa karfi da kayayyakin da za su...
Shugaban majalisar malamai na kasa Malam Ibrahim Khalil, ya ja hankalin al’ummar musulmi da su kara himma wajen tallafawa masu bukata ta musamman, domin rage musu...
Kwamandan Bijilante na unguwar Hausawa dake yankin karamar hukumar Tarauni Inusa Muhammad Shahada, ya ja hankalin matasa da su kaucewa daukar kayan da ba na su...
Al’umma unguwar Maikalwa dake karamar hukumar Kumbotso a jihar Kano, sun koka kan yadda wasu da ba a san ko suwaye ba su ka cinnawa makabarta...
Kungiyar ‘yan Bijilante ta kama wani katon Gardi da hijabi a cikin mata yayin sallar Asham a cikin wani masallaci dake yankin unguwa Uku ‘Yan Awaki....
Kungiyar tallafawa marayu da marasa gata ta jihar Kano ta ce, samar da hukumar marayu zai taimaka wajen ci gaba da tausayawa maraya a kano. Shugaban...
Wani magidanci mai sana’ar tukin babur dn Adadaita Sahu da ya fito tun safe ya ke aiki, an yi zargin wasu matasan ‘yan Adaidaita sahun a...
Hukumar Hisba ta jihar Kano na tuhumar wani matashi a karamar hukumar Bebeji da yunkurin dukan mahaifin sa. Tun da fari dai matashin, an yi zargin...
Shugaban kungiyar, Nadul Khair, Auwal Muhammad ya ce tashar Dala na daya daga cikin kafar da take basu goyon baya dari bisa dari a harkokin da...