Limamin masallacin juma’a na Nana A’isha Naibawa, Sheikh Abubakar Jibril Unguwa Uku, ya ce, iyaye su rinka kula da abokan ‘ya’yan su domin kaucewa gurbacewar tarbiyarsu....
Na’ibin limamin masallacin juma’a na Usman Bin Yakub dake Sabon Gida, Sharada Ja’en, a jihar Kano, Mallam Musa Ibrahim Musa, ya ce, matasa kada bari ‘yan...
Babbar kotun jaha mai lamba 18, karkashin jagorancin mai shari’a Sanusi Ado Ma’aji, ta sanya ranar 4 ga watan gobe, domin fara sauraron wata shari’a wadda...
Abduljabbar Nasiru kabara ya yi zargin lauyansa Barrister Dalhatu Shehu ya karbi kudi Naira miliyan 2 a hannun sa da zummar zai bawa Alkali Miliyan daya...
Lauyan da yake kare Abduljabbar a gaban kotu ya musanta zargin da Malamin ya yi a kan sa ana tsaka da shari’a, danagane da ikirarin ya...
Wani mazaunin unguwar Tukuntawa da ke karamar hukumar Birni a jihar Kano, Ibrahim Abubakar Salisu, ya ce, sama da shekaru biyu suna fama da tarin shara...
Masanin harkokin aljanu a jihar Kano, Abdullahi Idris Danfodio ya ce, aljanu na satar labarai daga sama domin fada wa al’umma. Abdullahi Idris Danfodio, ya bayyana...
Wani matashi a jihar Kano, Auwal Muhammad Musa, mai jiran fashewar PI ya ce, da zarar ta fashe za su gudanar da abubuwan da za su...
Wani masani da ke karatun babban Digiri a jami’ar Bayero, bangaren nazarin halayyar Dan Adam a jihar Kano, Shu’aibu Lawan Matawalle, ya ce, akwai damuwa ga...
Wani malami a kwalejin noma ta Audu Bako da ke garin Danbatta, Mallam Yahaya Abdullahi ya ce, rashin samun iri mai inganci ya janyo manoman Shinkafa...