Hukumar karbar korafe-korafe da yaki da cin hanci da rashawa ta jihar Kano ta yi gargadin daukar tsatstsauran mataki kan masu gidajen sayar da man fetur...
Shugaban kungiyar masu siyar da sinadarin hada lemon a jihar Kano, Abubakar Isah Muhammad ya ce, mutane sun dawo yin amfani da sinadarin lemo sakamakon gano...
Shugaban ƙungiyar kare haƙƙin Dan Adam ta Global Community for Humman Right Network, Kwamared Ƙaribu Yahya Lawan Kabara, ya ja hankalin ƴan kasuwa da su kaucewa...
Shugaban makarantar Hisbul Rahim Al-Islamiyya dake unguwar Gandun Albasa a jihar Kano Malam Nura Mahe ya ce, bai kamata al’ummar musulmai su rinƙa bari kansu ya...
Kungiyar mai’aikatan shari’a reshen jihar Kano ta ce, za su dawo aiki idan aka samu daidaito tsakanin su da gwamnati. Sakataren kungiyar, Kwamared Sulaiman Aliyu ne...
Wani matashi mai sana’ar da sayar da Kankara a unguwar Sharada dake jihar Kano Muzammmil Adam Sharada ya ce, An samu karin farashin kudin Kankara ne...
Wata gobara da ta tashi a Kauyen Bungule dake karamar hukumar Wudil a jihar Kano, ta yi sanadiyar konewar dabbobi da kayan abinci da kuma tarin...
Mai rikon mukamin shugabancin Hukumar kare hakkin mai siye da mai siyarwa, Baffa Babba Dan-Agundi, ya ce, hukumar ta kama kayayyaki marasa inganci na Naira Biliyan...
Daraktan al’amuran al’umma a wani kamfanin samar da katin dan kasa, Ibrahim Dangoshi, ya ce yanzu an saukaka tsarin samar da katin dan kasa kyauta a...
Shugaban kungiyar kare hakkin Dan-Adam da jin kai ta Human Right Foundation of Nigeria, Alhaji Muhammad Abdullahi Bello Gadon Kaya ya ce, danne hakkin Dan-Adam ne...