Limamin masallacin Juma’a na Ibrahim Ahmad Matawalle unguwar Chiranci layin tsamiya a karamar hukumar Kumbotso Malam Haruna Yakub ya ce, duk alamomin tashin duniya da manzon...
Limamin masallacin Juma’a na Abdullahi Ibn Mas’ud, da ke unguwar Kabuga ‘Yan Azara, malam Abubakar Shu’aibu Abubakar Dorayi ya ce, al’umma su rinka raya watan Sha’aban...
Wata malamar addinin musulunci da ke jihar Kano, Malama Hafsat Tijjani Abubakar, ta ja hankalin iyaye da su ƙara sanya idanu a kan abubuwan da ya’yan...
Masanin halayyar ɗan adam da ke tsangayar ilmi da tsimi a jami’ar Bayero, Kwamared Idris Salisu Rogo ya ce, mafi yawan lokuta mata ke janyo wa...
Shugabar ƙungiyar yaƙi da baɗala a tsakanin al’umma, Hajiya Amina Muhammad Sani, ta ja hankalin matasa da su ƙara kaimi wajen yin amfani da lokutan su,...
Hukumar kare hakkin mai saye da sayarwa ta jihar Kano (Consumer Protection Council), ta sami nasarar kama wasu kayan da ake hada lemo da su, da...
Kotun majisret mai lamba 40 mai zaman ta titin Zingero, karkashin mai shari’a Aisha Muhammad Yahaya, ta aike da wasu mutane 2 wurin ‘yansanda domin fadada...
Kungiyar masu sayar da kayan sinadaran hada lemo da burodi ta jihar Kano wato (KAFABA), ta ce mtatsalolin da ake fuskanta a yanzu na samun mace-mace...
Wani lauya mai zaman kansa a jihar Kano Aminu Sani Muhammad ya ce, duk wanda ya aikata laifi shari’a ba ta hana a gurfanar da shi...
A na zargin wani matashi ya jikkata wani tsoho da Kokara a unguwar Sheka wanda ya yi sanadiyar mutuwar sa bayan an kai shi asibiti. Wasu...