Kwamishinan ‘yan sanda jihar Kano Isama’il Dikko ya ce za su yi aikin tabbatar da tsoro da hukumar karbar korafe-korafe ta jihar Kano, musamman wajen yaki...
Wasu matasa kimanin 23 sun gurfana a kotun majistret mai lamba 46 karkashin mai shari’a Zubairu Inuwa akan zargin tayar da husuma da zanga-zanga da sata...
Wani likitan ido dake asibitin kwararru na Murtala Muhammad a jihar Kano Dakta Usman Abdullahi Mijinyawa ya ce, baya ga kyau da gashin ido yake karawa...
Wasu iyaye mata dake unguwar Tudun Kaba a karamar hukumar Kumbotso sun kira ga mahukunta da su gina musu makaranta da wutar Lantarki da kuma hanyoyi....
Wani matashin mai noman Albasa a garin Tsamawa dake karamar hukumar Kumbotso a jihar Kano ya ce, babban kalubalen da suka samu a noman Albasa a...
Kotun majistrate mai lamba 18, ƙarƙashin mai shari’a Auwal Yusif Sulaiman, ta ci gaba da sauraron ƙarar da kwamishinan ƴan sanda ya shigar da wasu mutane...
Kotun majistret mai lamba 58 karkashin mai shari’a Aminu Gabari ta aike da wani Sajen din dansanda gidan gyaran hali bisa zargin kisan kai. Kunshin zargin...
Kotun majistret mai lamba 54 karkashin mai shari’a Ibrahim Mansur Yola ta aike da wani matashi gidan gyaran hali. Kwamishinan yansanda ne ya gurfanar da matashin...
Hukumar tsaro ta Civil Defence a jihar Kano ta sami nasarar kama wasu matasa su Tara, da a ke zargin na kokarin sayar da turken sadarwa...
Wani dalibi ya yiwa tsohon malaminsa kyautar fili a unguwar Sabuwar Gandu dake karamar hukumar Kumbotso a jihar Kano sakamakon gudunmawar da yake bayarwa. Dalibin da...