Hukumar Hisba ta jihar Kano ta kai simame tare da rufe wani gidan wasan Gala a garin Birji dake karamar hukumar Madobi, bayan da ‘yan garin...
Gwamnatin jihar Kano ta raba motocin Kurkura guda 30 ga kungiyoyin mata a wani bangare na bikin ranar mata ta duniya da ake gudanarwa a fadin...
A daidai lokacin da ake bikin ranar mata ta duniya wani bincike ya tabbatar da cewar cutar Corona ta sanya mata a rayuwar tsanani musamman lokacin...
Al’ummar garin Tsamawa dake karamar hukumar Kumbotso a jihar Kano sun koka akan matsalolin zirga-zirga da suke fuskanta sakamakon karyewar Gada a yankin. Shugaban kungiyar ci...
Wani magidanci ya koma Daji da rayuwa a karamar hukumar Sumaila, fiye da shekaru biyu saboda damuwa da yake fama da ita sakamakon sauyin rayuwa da...
Sarkin Kano Alhaji Aminu Ado Bayero, ya shawarci Ɗalibai da idan sun yi saukar karatun Alƙur’ani mai girma, da su ƙara himmatuwa wajen neman karatun litattafan...
Babban limamin masallacin Juma’a na na Masjidil Kuba dake unguwar Tukuntawa Malam Abubakar Tofa, ya ja hankalin al’umma da su rinka neman na kan su ta...
Limamin masallacin Juma’a na Jami’u Amiril Jaishi dake unguwar Sani Mainagge Mukhtar Abdulkadir Dandago ya yi kira ga al’umma da su yawaita karanta Alkur’ani domin karanta...
Limamin masallacin Juma’a na Ashabul Kahfi dake unguwar Kuntau Dorayi Babba unguwar Jakada, Malam Munzali Bala Koki ya ce, al’umma su kasance masu adalci tare da...
Limamin masallacin Juma’a na Jami’u rasul dake unguwar Tukuntawa Malam Abubakar Ahmad Sorondinki ya ja hankalin al’umma da su yawaita ayyukan alheri tare da ibadu a...