Limamin masallacin Juma’a na rukunin gidaje na Ibrahim Kunya Estate dake unguwar Faarawa a jihar Kano Abdullahi Imam ya kira ga al’umma da su kasance masu...
Limamin masallacin Juma’a nna Ikhwanissifa Malam Al Muhammadi Akibu Rijiyar Lemo Danrimi ya ce, al’umma su yi amfani da lafiya da kuma gabobin jiki wajen ibada...
Limamin masallacin Jami’u Sheikh Aliyu Kawwasu dake unguwar Maidile Malam Kamalu Abdullahi Usman Mai Bitil ya ja hankalin al’umma da su kasance masu zama akan gaskiya...
Limamin masallacin juma’a dake sabuwar Jidda a unguwar ‘Yan Kusa karamar hukumar Kumbotso a jihar Kano Malam Abdallah Abdulwahab Abdallah ya ce, al’umma su yawaita aikata...
Kotun majistrate mai lamba 12, dake zaman ta gidan Murtala karkashin mai shari’ah Muhammad Jibrin ta dakatar da gwamnatin Kano daga gabatar da tattaunawa tsakanin malam...
Limamin Masallacin Manzon Allah Sallallahu alaihi Wasallama dake birnin Madina Sheikh Aliyu Bn Abdurrahman Alhuzaifiy ya yi kira ga al’ummar Musulmi da suji tsoron Allah Madaukakin...
Masu sana’ar yanka kaji da figeta a kasuwar Sabon gari dake jihar Kano sun yi korafi kan yadda suka wayi gari da ganin an rushe musu...
Gwamnatin Kano ta ja hankalin al’ummar jihar su dai na sayan magani a kasuwa, da kuma wuraren da basu da inganci domin gudun siyan magani gurbatacce....
Masu sana’ar siyar da ruwa a yankin Multara da ke karamar hukumar Ungoggo a jihar Kano sun janye yajin aikin da suka tafi ranar Laraba sakamakon...
Babban limamin Chocin EYN da ke unguwar sabon gari RibranTinta El’Musa ya ja hankalin matasa da su kauce wa shiga dukkan abinda zai zama tashin hankali...