Majalisar dokokin jihar Kano ta bukaci gwamnatin jiha da ta matsawa hukumar Kwastam wajen ganin ta gudanar da bincike tare da hukunta jami’anta da ake zargi...
Rundunar ‘yansandan jihar Kano ta ce, ta samar da wani tsari da za ta yi aiki da jami’an jihohin da take makwabtaka da su, domin tsare...
Wani matashi ya shiga hannun Bijilante na unguwar Tudun Yola karamar hukumar Gwale da zargin shiga cikin wani gida ya na yunkurin yin sata. Sai dai...
Kungiyar matasa masu tallafawa marayu da marasa karfi a harkokin karatu dake unguwar Ja’en a karamar hukumar Gwale ta siyawa wata yarinya keken guragu domin zuwa...
Al’ummar yankin Sharada yankin NNDC, sun shiga cikin fargaba yayin da su ka ji karar harbe-harben bindiga a daren Talata. A lokacin da mutanen unguwar suka...
Mai alfarma Sarkin Musulmi Alhaji Sa’ad Abubakar III ya ce, babu buƙatar shirya wani zaman muƙabala tare da Malam Abaduljabbar Nasiru Kabara. Sarkin ya bayyana hakan...
Al’ummar yankin Sharada yankin NNDC, sun shiga cikin fargaba yayin da su ka ji karar harbe-harben bindiga a daren Talata. A lokacin da mutanen unguwar suka...
Kungiyar ma’aikatan Jinya da Ungozoma ta kasa reshen jihar Kano, ta bukaci ma’aikatan Jinya da Ungozoma da su ci gaba da kulawa da kan su yayin...
Babbar kotun jiha mai lamba 3 karkashin mai shari’a Dije Abdu Aboki wani matashi ya gurfana akan zargin kisan kai. Tun a ranar 24 ga watan...
Mai martaba Sarkin Kano Alhaji Aminu Ado Bayero ya ce, masarautar Kano ta na nan kan ƙudirin ta na ci gaba da tallafawa marayu da marasa...