Gwamnatin tarayya karkashin ma’aikatar gona ta raba tallafin Irin Shinkafa ga manoma dari takwas maza da mata a jihar Kano. Darakta mai kula da ma’aikatar gona...
Kotu majistret dake unguwar Nomans Land mai lamba 46, karkashin mai shari’a Zubairu Inuwa ta yanke wa wani matashi Rabi’u Labaran hukuncin zuwa gidan gyaran hali...
Hukumar kula da ingancin magani da lafiyar abinci, ta jihar Kano, NAFDAC, ta rufe wasu kamfanonin yin Yoghourt sama da goma a jihar. Shugaban hukumar Pharmacist...
Wata matashiya a karamar hukumar Kura ta shirya zama sojan sama saboda ta rika sako Boma-bamai daga jirgi ta yaki ‘yan tadda a kasar nan. Matashiyar...
Shugabannin kungiyar masu sayar da magani ta Sabon Gari sun ce za su rinka kama duk wani magani mara inganci ko wanda amfaninsa ya kare ba...
Sarkin Dawakin tsakar gida, Hakimin Kumbotso Alhaji Ahmad Ado Bayero, ya ja hankalin al’umma da su ƙara ƙaimi wajen neman ilmin addini, domin dacewa da rahmar...
Wani lauya mai zaman kan sa dake a jihar Kano Barrister Umar Usmna Danbaito ya ce, rashin yin bincike kafin aurar da ‘ya’ya da iyaye ke...
Babbar kotun shari’ar musulunci mai zamanta a Kofar Kudu, karkashin Shehun malami Ibrahim Sarki Yola ta aike da wani matashi gidan gyaran hali kan zargin sace...
Rundunar ‘yan sandan jihar Kano ta ce, ba za ta saurarawa duk wanda aka samu da laifin kwacen waya ba domin yanzu har kasashen ketare sun...
Wani mai lalurar rashin gani mai suna Usaini mauzaunin garin ‘Yar Mariya ya yi korafi akan yadda wasu bata gari su ka kwace masa kudin da...