Wata uwar gida ta gurfana a gaban kotu akan zargin sanadiyar konewar gaban mijinta ta hanyar zuba masa ruwan zafi a Buta ya je ya yi...
Wani mutum mai suna Abubakar Abdullahi ya shigar da karar wasu matasa a kan datse masa ‘yan yatsu guda uku, sakamakon kokarin baiwa wani mutum mai...
Mai unguwar Ɗan Bare D dake yankin ƙaramar hukumar Kumbotso Mallam Saifullahi Abba Labaran, ya ce, matukar iyaye suna son kaucewa shiga kuncin rayuwa sai sun...
Babbar kotun shari’ar musulunci dake zamanta a garin Danbatta, karkashin mai shari’a Garba Hamza Malfa, an gurfanar da wata matashiya da zargin bata suna. Matashiyar mai...
Sarkin sharifan Gwale kuma sakataren majalisar sarakunan sharifan Najeriya, Sharif Bello Ahmad ya bukaci sharifai da su ci gaba da yi wa Najeriya addu’a domin samun...
Kotun majistret mai lamba 55 mai zaman ta a unguwar Koki ta aike da wani mutum asibitin Dawanau domin tantance lafiyar kwakwalwarsa. Mutumin mai suna Bashir...
Babban limamin masallacin juma’a na Usman bin Affan dake Kofar Gadon Kaya Dr. Abdallah Usman Umar Gadon Kaya yayi kira ga iyaye da su bar ƴaƴansu...
Hukumar Hisba ta jihar Kano ta ce ta sami yawaitar korafe-korafe a kan yadda iyaye kewa ‘ya’yan su auren dole wanda hakan ke kara kawo rashin...
Limamin masallacin Juma’a na hukumar shari’a ta jihar Kano Malam Dayyabu Haruna Rashid Fagge ya ce, al’umma su rinka wadatuwa da ni’imar da Allah ya yi...
Ma’aikatar shari’a ta jihar Kano ta ce ta yi kwaskwarima a kan yanayin zaman sauraon shari’u a fadin jihar ta hanyar tabbatar da bayar da tazara...