Babbar kotun tarayya mai zaman ta Gyadi-gyadi, karkashin jagorancin mai shari’a Abdullahi Liman ta sanya ranar 14 ga watan gobe, domin fara sauraron wata kara wadda...
Limamin masallacin juma’a na Sheikh Musa Bakin Ruwa da ke unguwar Kaigama, Malam Baffa Musa Bakin Ruwa, ya ce, yanayin tsadar rayuwa da ambaliyar ruwa matsalar...
Wani tsohon jami’an dan sanda a jihar Kano, mai suna Ahmad Usman ya ce, ba korarsa aiki aka yi ba, an dakatar da shi ne shekaru...
Limamin masallacin juma’a na Nana A’isha R.A da ke unguwar Na’ibawa, Malam Abubakar Jibril, ya ce, zuwa wajen boka na daga cikin abinda yake warware imanin...
Limamin masallacin juma’a na Abubakar Isah da ke yankin zuwa gidan Zoo a jihar Kano, Mallam Nasiru Abdullahi Umar, ya ce, mafi yawan mutane suna asarar...
Rahotanni da su ke fito wa daga Masarautar Buckingham sun nuna cewa Yarima Charles ya zama Sarkin Ingila, bayan rasuwar mahaifiyarsa, Sarauniya Elizabeth ta biyu. Da...
Kotun majistret mai lamba 70 da ke zamanta a Nomans Land, karkashin mai shari’a Faruk Ibrahim Umar, ta hori wani matashi mai suna Ibrahim Danlami, mazaunin...
Shugaban hukumar da ke kula da mafarauta da gandun daji reshen Arewa maso Gabas, Abdullahi Al’amin, ya ce, za ta taimaka wajen dakile kwacen waya a...
Dattijuwar nan mai shekaru 65 da ke cigiyar mijinta dan shekaru 25 a wata kotu a jihar Kano, ta nemi a raba aurenta da shi, saboda...
Kungiyar kasuwar hatsi ta Dawanau da ke karamar hukumar Dawakin Tofa a jihar Kano ta ce, masu shaguna a cikin unguwanni na taimakawa wajen kara farashin...