Hukumar Hisbah ta ka kai sumame wani katafaren gidan da ake tara matasa maza da mata, ana aikata badala da shan Shisha a daren Talata. Wata...
Kotun shari’ar musulunci da ke Kofar Kudu karkashin mai shari’a Ibrahim Sarki Yola, an gurfanar da wasu matasa biyu da ake zargin su da satar baburan...
Hukumar kula da ingancin magunguna ta kasa reshen jihar Kano NAFDAC ta ce, za ta ci gaba kama masu yin abubuwa marasa kyau a cikin jihar...
Gwamnatin jihar Kano ta amince da sakin naira miliyan 144 domin biyan kudaden makarantar daliban jihar dake karatu kasashen waje wadanda gwamnatin da ta gabata ta...
Al’ummar unguwar ‘Yar Akwa da ke karamar hukumar Tarauni na zargin wani matashi da tayar da hankalin su wajen yunkurin Illata wani mutum. Al’ummar yankin na...
Sarkin tsaftar Kano Alhaji Ahmad Gwarzo ya bukaci al’umma da su rinka kokarin tsaftace kayan lambu yadda ya kamata da sinadarin kashe cuta kafin su ci....
Hukumar yaki da sha da fataucin miyagun kwayoyi ta kasa reshen jihar Kano ta ce, gwamnati ta na mantawa da su wajen baiwa hukumar su kayan...
Wani mai sana’ar sayar da Bulo a jihar Kano Malam Babangida Ahmad ya ce, sun samu nasarar samarwa da matasa fiye da tamanin aikin yi a...
Hukumar gudanarwar jami’ar Bayero da ke jihar Kano, ta musanta labarin da ake yadawa cewa ta soke zangon karatu na 2019/2020 da wasu jaridun Internet ke...
Babbar kotun shari’ar Musulunci dake zamanta a kofar Kudu karkashin mai sharia Ibrahim Sarki Yola ta bada umarnin aikewa da wasu matasa gidan gyaran hali sakamakon...